Recipe of Any-night-of-the-week Sinasir, masa and egusi soup
by Bessie Knight
Sinasir, masa and egusi soup
Hello everybody, hope you are having an amazing day today. Today, I’m gonna show you how to make a special dish, sinasir, masa and egusi soup. It is one of my favorites. For mine, I’m gonna make it a little bit tasty. This will be really delicious.
Sinasir, masa and egusi soup is one of the most popular of current trending meals on earth. It’s easy, it’s fast, it tastes yummy. It’s enjoyed by millions every day. They’re fine and they look wonderful. Sinasir, masa and egusi soup is something that I’ve loved my whole life.
To get started with this recipe, we must prepare a few ingredients. You can cook sinasir, masa and egusi soup using 20 ingredients and 20 steps. Here is how you cook that.
The ingredients needed to make Sinasir, masa and egusi soup:
Make ready For sinasir
Make ready 3 cups rice (shinkafan tuwo)
Get Half cup sugar
Get 1 table spoon yeast
Make ready 1 bulb onion
Make ready Pinch potash
Take 1 cup oil for frying
Make ready For the egusi soup
Make ready 1 cup egusi and cray fish (grinded)
Prepare 3 medium smoked fish
Make ready Cow skin /kpomo (boiled)
Make ready 1 teaspoon salt
Take 4 knoor chicken cubes
Prepare 1 teaspoon curry
Get 3 medium size tatashe
Take 4 large scotch bonnet
Make ready 1 big tomato
Prepare 1 bulb onion
Make ready 1 cup vegetable/palm oil
Get leaves Spinach
Instructions to make Sinasir, masa and egusi soup:
Da farko shinkafan ki ya kasance na ruwo maana faran shinkafa, idan akwai datti sai ki zauna ki guara shi tas.
Bayan kin gyara zaki zuba ruwa ki wanke ta yadda ya kamata sai ki cire rabin cup daya daga cikin cup 4 ki tafasa rabin
Sannan saikin zuba ruwa akan sauran cup 3 da rabi ki barta ta jiqa zuwa kamar 2-3 hours
Bayan ta jiqa zaki ga ta sake fari sosai kamar haka👇
Sai ki dauko rabin cup da kika tafasa ki hade su ki markada
Bayan kin markada saiki kawo yeast din ki 1 table spoon ki juye a kai kiy mixing sosai sannan ki rufe shi zuwa awa 1 ko biyu, karki bar yeast ya dade a ciki yana saka sinasir ya kwanta yaqi tashi sosai
Bayan kin dauko indai ya tashi zakiga qullun ki yayi saqa kamar haka👇
Da ga nan saiki gauraya shi za kiga yayi kauri idan da buqatan qara ruwa sai ki qara amma anaso ya danyi kauri saboda kar ya cabe wajen suya
Sai ki yayyanka albasan ki ki wanke ki juye akan qullun ki ki mixing.
Sannan sai kisa sugar kiy mixing anan in qullun ki yayi tsami sai kisa kanwa amma kadan zakisa, sai kiy mixing gaba daya daga nan sai suya.
Zaki dauko non stickfrying pan dinki ki dora a wuta kisa mai kadan sannan ki deba qullun da ludayi ki zuba, amma kisa wuta kadan saboda ya nuna ta ko ina.
Da zaran yayi zakiga saman ba sauran qullun yayi saqa sosai kamar haka 👇
Sai ki cire sinasir din ki yayi👍.
Egusi soup kayan da kike buqata sune kamar haka👇 zaki hade tatashe taruhu da albasa ki markada saiki tafasa ki soya bakya buqatar kayan miya da yawa saboda egusi ha wadatar
Bayan kin wanke smoked fish dinki da ruwan dumi zaki saka masa curry dandano ki yanka masa albasa kisa dan gishiri sai ki tafasa shi ki juye ruwan tafashen daban
Already kin tafasa kpomo/cow skin dinki yayi laushi sai ki dauko tukunyan ki ki zuba mai sai ki juye egusin ki da kika niqa shi da cray fish kina juya shi a hankali ki rage wuta kar ya qone zaki soya for like 10 minutes, sannan saiki dauko ruwan tafasan kifin kina sakawa a hankali kina ci gaba da juyawa saikin juye shi gaba daya.
Sannan sai ki kawo knoor dinki ki daka shi ki juye kisa salt ki gauraya saiki juye kifin da cow skin/kpomo din cikin miyan ki
Zaki rufe miyan ki zuwa 20mnts ki rage wuta sosai, sannan sai ki gyara ganyen alayyahun ki ki wanke shi sosai sannan ki yayyanka shi saiki dauko shi ki tsane shi ruwan ya fita
Daga nan zaki juye shi cikin miyan ki ki kawo curry ki zuba ki juya miyan zuwa 5 minutes ki sauqe karki bar alayyahun ya dahu shikenan.
Sinasir 👍
So that’s going to wrap this up for this exceptional food sinasir, masa and egusi soup recipe. Thank you very much for reading. I am confident that you will make this at home. There is gonna be interesting food in home recipes coming up. Remember to save this page in your browser, and share it to your loved ones, friends and colleague. Thank you for reading. Go on get cooking!